Question

Copied!

Assalamu alaikum wa rahmatullah, mallam wai idan mutum bai je masallacin jumma'a da wuri ba sai bai samu huduba ba or bayan huduba wai bashi da sallan jumma'a?

Asked by: zuhriya

Answer

Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi Usman

Wa alaikum slm Idan liman ya hau mimbari ranar Juma'ah ya fara khudba, mala'iku zasu rufe takardun da suke ɗaukan sunan waɗanda suke zo sallah suma, wanda yazo bayan nan yana da ladan sallah amma be samu falalar da ake samu na juma'a ba

Answered on September 25, 2026

Answered

Related Fatwa

dan Allah mlm da akwai aya ko hadisi da tai magana akan laya

Akwai da yawa ma

Read Full Answer →

assalamu alaikum Mallam Allah ya sakamako da alheri minene gadonta matar da Allah yayimata rassuwa s...

Idan mace ta rasu ta bar yaro na miji da Baban sa, wato mijin ita wacce ta rasun kenan, idan sune kaɗai magadan ta, Mijin ta yana da 1/4 na dukiya wat...

Read Full Answer →

assalamu Alaikum warahmatullah Malam nine nasaba Da yin Sallar qiyamul laili tom Amma wasu ranar Ina...

Idan najasa ce dole sai an kawar da ita, amma ina ga kaman me tambaya na nufin Janaba ne, idan haka ne, ai sallar nafila ba wajibi bane. a lokacin sai...

Read Full Answer →

As Salamu alaikum wa Rahmatullah,Allah ya taimaki mallam,mallam ina da tambaya,idan a matsayina na m...

Wa alaikum slm warahmatullah, kiyi addu'a Allah yasa alkhairi ne, domin ba duk abinda kika so ne alkhairi ba. Ya halatta ki faɗa masa kina son sa, ko...

Read Full Answer →

Assalamualaikum warahmatullah.malam mutum ne bai lafiya sai akai mashi allura sai yai ta bacci har k...

Wa alaikum slm warahmatullah, dole zai rama dukkan sallolin da ake bin sa. Wallahu Ta'ala A'alam

Read Full Answer →

Assalam alaikum. mallam barka da warahaka .tambaya na shine menene kukuncin mai aikata zina .idan ya...

Wa alaikum slm. Aikata zina babban laifi ne cikin laifukan da suke jawo fushin Allah. Idan mutum ya tuba ana sa ran Allah zai yafe masa. Amma ba'a so...

Read Full Answer →