Question

Copied!

assalamu Alaikum warahmatullah Malam nine nasaba Da yin Sallar qiyamul laili tom Amma wasu ranar Ina Tashi Da najasa ajikina GA Bana Iya yin wanka a lokacin zani Iya yin temama inyi Sallar nafila Kamar yacce akema ta Farilla Idan akwai najasa

Asked by: Babangida Zubairu

Answer

Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi Usman

Idan najasa ce dole sai an kawar da ita, amma ina ga kaman me tambaya na nufin Janaba ne, idan haka ne, ai sallar nafila ba wajibi bane. a lokacin sai mutum yayi addu'a ko zikirori kafin ya samu daman yin wanka. Wallahu Ta'ala A'alam

Answered on October 14, 2026

Answered

Related Fatwa

dan Allah mlm da akwai aya ko hadisi da tai magana akan laya

Akwai da yawa ma

Read Full Answer →

assalamu alaikum Mallam Allah ya sakamako da alheri minene gadonta matar da Allah yayimata rassuwa s...

Idan mace ta rasu ta bar yaro na miji da Baban sa, wato mijin ita wacce ta rasun kenan, idan sune kaɗai magadan ta, Mijin ta yana da 1/4 na dukiya wat...

Read Full Answer →

As Salamu alaikum wa Rahmatullah,Allah ya taimaki mallam,mallam ina da tambaya,idan a matsayina na m...

Wa alaikum slm warahmatullah, kiyi addu'a Allah yasa alkhairi ne, domin ba duk abinda kika so ne alkhairi ba. Ya halatta ki faɗa masa kina son sa, ko...

Read Full Answer →

Assalamualaikum warahmatullah.malam mutum ne bai lafiya sai akai mashi allura sai yai ta bacci har k...

Wa alaikum slm warahmatullah, dole zai rama dukkan sallolin da ake bin sa. Wallahu Ta'ala A'alam

Read Full Answer →

Assalam alaikum. mallam barka da warahaka .tambaya na shine menene kukuncin mai aikata zina .idan ya...

Wa alaikum slm. Aikata zina babban laifi ne cikin laifukan da suke jawo fushin Allah. Idan mutum ya tuba ana sa ran Allah zai yafe masa. Amma ba'a so...

Read Full Answer →

Aslm malam inaso Amin bayani akan anko da,akeyi alokacin biki

Wa alaikum slm. Ban san wani Nassi da ya haramta ba, sai dai idan an alaƙanta da addini aka ce shima ibada ne, to ya zama bidi'a. ko kuma idan anyi ko...

Read Full Answer →