Question
Assalamualaikum warahmatullah.malam mutum ne bai lafiya sai akai mashi allura sai yai ta bacci har kwana da wuni.Shin zai rama sallolin da suka wuce ko kuwa?
Asked by: ummu yusra
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm warahmatullah, dole zai rama dukkan sallolin da ake bin sa. Wallahu Ta'ala A'alam
Answered on October 14, 2026
Related Fatwa
assalamu alaikum Mallam Allah ya sakamako da alheri minene gadonta matar da Allah yayimata rassuwa s...
Idan mace ta rasu ta bar yaro na miji da Baban sa, wato mijin ita wacce ta rasun kenan, idan sune kaɗai magadan ta, Mijin ta yana da 1/4 na dukiya wat...
Read Full Answer →assalamu Alaikum warahmatullah Malam nine nasaba Da yin Sallar qiyamul laili tom Amma wasu ranar Ina...
Idan najasa ce dole sai an kawar da ita, amma ina ga kaman me tambaya na nufin Janaba ne, idan haka ne, ai sallar nafila ba wajibi bane. a lokacin sai...
Read Full Answer →As Salamu alaikum wa Rahmatullah,Allah ya taimaki mallam,mallam ina da tambaya,idan a matsayina na m...
Wa alaikum slm warahmatullah, kiyi addu'a Allah yasa alkhairi ne, domin ba duk abinda kika so ne alkhairi ba. Ya halatta ki faɗa masa kina son sa, ko...
Read Full Answer →Assalam alaikum. mallam barka da warahaka .tambaya na shine menene kukuncin mai aikata zina .idan ya...
Wa alaikum slm. Aikata zina babban laifi ne cikin laifukan da suke jawo fushin Allah. Idan mutum ya tuba ana sa ran Allah zai yafe masa. Amma ba'a so...
Read Full Answer →Aslm malam inaso Amin bayani akan anko da,akeyi alokacin biki
Wa alaikum slm. Ban san wani Nassi da ya haramta ba, sai dai idan an alaƙanta da addini aka ce shima ibada ne, to ya zama bidi'a. ko kuma idan anyi ko...
Read Full Answer →