Question

Copied!

assalamu alaikum brk ddre yaaiki yamalam inada tambaya ne ,Akan mutum be yayi was Allah alkawari Akan zaiyi azumi 30 Idan yabiyamasa bukatarsa to Kuma akwai ranakun DA baazumi Na nafila acikinsu Toh mutum Zai Iya Yin wnn azumin wata gudadin Ko Kuma de, Allah yakarawa MLM albarka DA ilimi

Asked by: Idris

Answer

Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi Usman

wa alkm slm, idan yayi alƙawarin jera su dole zai yi, idan kuma yayi 30 be ce a jere ba, to sai ya ajiye bayan kwanakin da ba'a yin azumi yaci gaba

Answered on August 19, 2026

Answered

Related Fatwa

assalamualaikum mlm stakanin yin salatin annabi da istigfari wanne yafi falala

Wa alaikum slm, ko wanne yana da falala kuma ko wanne ana buƙatar musulmi yayi. Salatin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama duk wanda yayi ɗaya Allah z...

Read Full Answer →

As salamu Alaikum mln dan Allah ina da tambaya. Me nene mafi yawan kwanakin yin sallah kasaru

Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan wannan mas'alar, wasu suna ganin cewa daga kwana uku za'a bar yin ƙasaru, wasu kuma sun ce ba adadi har sai...

Read Full Answer →

As salamu Alaikum Malam ina da tambaya. Mene halaccin yin A,uziyya da Bismillah idan zeyi ikama.

Be halatta ba

Read Full Answer →

assalamu alaikum Mallam nine mahaifiyata Allah yayimata rassuwa sai yakasance danida babana kawai ke...

Wa alaikum slm, idan sauran ƴaƴan ba mahaifiyar ku ɗaya bane dama basu da gadon ta. Ya halatta ya yafe maka rabon sa idan ku biyu kawai zaku ci gadon...

Read Full Answer →

Assalamu alaikum wa rahmatullah Wa barakatuh Malam tambaya ta anan shine menene hukuncin sallah kas...

Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan wannan mas'alar, wasu suna ganin ba iyakar kwanaki, wasu kuma kaman Mazhabar Malikiyya suna ganin cewa iya...

Read Full Answer →

Assalamu Alaikum warahmatullahi wabaraka tuh ya sheakh idan akahade sallah magariba da isha'i shin m...

Wa alaikum slm warahmatullah, zaka baki sai lokacin Isha yayi kayi Witri

Read Full Answer →