Question
assalamualaikum mlm stakanin yin salatin annabi da istigfari wanne yafi falala
Asked by: Tanimu isa Adam
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, ko wanne yana da falala kuma ko wanne ana buƙatar musulmi yayi. Salatin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama duk wanda yayi ɗaya Allah zai yi masa goma, ana so kafin mutum yayi addu'a ya karanta. Istigfari neman gafara ne a wajen Allah, sannan in mutum yana yi sai samu biyan buƙata duniya da lahira.
Answered on September 10, 2026
Related Fatwa
As salamu Alaikum mln dan Allah ina da tambaya. Me nene mafi yawan kwanakin yin sallah kasaru
Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan wannan mas'alar, wasu suna ganin cewa daga kwana uku za'a bar yin ƙasaru, wasu kuma sun ce ba adadi har sai...
Read Full Answer →As salamu Alaikum Malam ina da tambaya. Mene halaccin yin A,uziyya da Bismillah idan zeyi ikama.
Be halatta ba
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam nine mahaifiyata Allah yayimata rassuwa sai yakasance danida babana kawai ke...
Wa alaikum slm, idan sauran ƴaƴan ba mahaifiyar ku ɗaya bane dama basu da gadon ta. Ya halatta ya yafe maka rabon sa idan ku biyu kawai zaku ci gadon...
Read Full Answer →Assalamu alaikum wa rahmatullah Wa barakatuh Malam tambaya ta anan shine menene hukuncin sallah kas...
Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan wannan mas'alar, wasu suna ganin ba iyakar kwanaki, wasu kuma kaman Mazhabar Malikiyya suna ganin cewa iya...
Read Full Answer →Assalamu Alaikum warahmatullahi wabaraka tuh ya sheakh idan akahade sallah magariba da isha'i shin m...
Wa alaikum slm warahmatullah, zaka baki sai lokacin Isha yayi kayi Witri
Read Full Answer →Assalam Alaikum. Don Allah Me Ne Hukuncin Sana'ar (Kwalliya) Ta Mata Ko Kuma (Make Up) A Musulinci?...
Wa alaikum slm, ya halatta matukar an kiyaye abinda Shari'a ta iyakance. idan mace ce zatayi wa ƴan uwanta mata kuma ba cakuduwan maza da mata a wajen...
Read Full Answer →