Question
Slm dafatan Mlm Yana lfy Allah yasa haka ameen Tambayata itace Naji malamai sunacewa photo haramune Amma abinda banganeba shine Har photon da akeyi a waya Shima haramunne Ko kokuwa Allah yabada Ikon amsawa chikin sauki
Asked by: Abdulrahman Sani Garko
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, saɓanin malamai ne akan mas'alar hoto, wasu sun ce hadda na Camera, wasu kuma suka ce wanda aka zana ne Haram. Wallahu Ta'ala A'alam
Answered on August 19, 2026
Related Fatwa
assalamualaikum mlm stakanin yin salatin annabi da istigfari wanne yafi falala
Wa alaikum slm, ko wanne yana da falala kuma ko wanne ana buƙatar musulmi yayi. Salatin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama duk wanda yayi ɗaya Allah z...
Read Full Answer →As salamu Alaikum mln dan Allah ina da tambaya. Me nene mafi yawan kwanakin yin sallah kasaru
Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan wannan mas'alar, wasu suna ganin cewa daga kwana uku za'a bar yin ƙasaru, wasu kuma sun ce ba adadi har sai...
Read Full Answer →As salamu Alaikum Malam ina da tambaya. Mene halaccin yin A,uziyya da Bismillah idan zeyi ikama.
Be halatta ba
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam nine mahaifiyata Allah yayimata rassuwa sai yakasance danida babana kawai ke...
Wa alaikum slm, idan sauran ƴaƴan ba mahaifiyar ku ɗaya bane dama basu da gadon ta. Ya halatta ya yafe maka rabon sa idan ku biyu kawai zaku ci gadon...
Read Full Answer →Assalamu alaikum wa rahmatullah Wa barakatuh Malam tambaya ta anan shine menene hukuncin sallah kas...
Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan wannan mas'alar, wasu suna ganin ba iyakar kwanaki, wasu kuma kaman Mazhabar Malikiyya suna ganin cewa iya...
Read Full Answer →Assalamu Alaikum warahmatullahi wabaraka tuh ya sheakh idan akahade sallah magariba da isha'i shin m...
Wa alaikum slm warahmatullah, zaka baki sai lokacin Isha yayi kayi Witri
Read Full Answer →