Question
shi yaro Wanda yake ba musulmi bane ze iya cin gadon baban sah musulmi
Asked by: Ahmad abubakar maigarba
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanA zahirin Hadisin Manzon Allah ya nuna Musulmi baya cin gadon Wanda ba musulmi ba, haka shima wanda ba musulmi ba baya cin gadon Musulmi. Amma idan akwai wata maslaha shi musulmi zai iya cin gadon iyayensa wanda ba musulmai ba. Shawara kawai aje kotun musulunci domin samun natsuwa. Wallahu Ta'ala A'alam
Answered on July 02, 2026
Related Fatwa
assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mutum yayi nafila kafin sallah magrib
Wa alaikum slm, ya halatta, Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya kwaɗaitar
Read Full Answer →assalamualaikum mlm ya hukuncin wadda ya wadda karanta falaqi da nasi bayan sallar asuba amma dayazo...
Wa alaikum slm, ko wanne zai karanta su, na bayan sallah daban da na Azkar ɗin safe
Read Full Answer →assalamu alikum warahamatullah tambaya na shine idan mutum ya samu raka a daya a Sallah mangariba ya...
Zai tashi ya kawo raka'a ɗaya sura da Fatiha a bayyane, sai yayi tahiya ya sake tashi ya kawo raka'a ɗaya Fatiha zalla. Wallahu Ta'ala A'alam
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam wane lokaci matar da tahaihu yakamata tafara sallah shin lallene harsai tayi...
Wa alaikum slm, ba dole sai tayi kwana 40 ba, idan jinin haihuwar ta ya ɗauke koda a ranar da ta haihu ne zata fara sallah. Dama ai jinin shine yasa a...
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam gawanda yake dawata lalura ga kafa indan yazo alwala shin doline sai yawanke...
Wa alaikum slm, iya inda ke da lalura ne ba zai wanke ba, sauran wajen dole zai wanke
Read Full Answer →Aslm, Alaykum malam ubangiji Allah ya sa agama da duniya lafiya, ya kuma albarkaci zuriya ya jikan i...
Wa alaikum slm warahmatullah, Allah ya amsa addu'a. Da so samu ne duk ya nemi yardar su, idan har abin ba na dole bane, Gara ya hakura domin kowa a ci...
Read Full Answer →