Question
assalamualaikum mlm ya hukuncin wadda ya wadda karanta falaqi da nasi bayan sallar asuba amma dayazo yin azkar sai karantasuba yawuce shin ya mastayin azkhar nashi yayi
Asked by: Tanimu isa Adam
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, ko wanne zai karanta su, na bayan sallah daban da na Azkar ɗin safe
Answered on July 20, 2026
Related Fatwa
assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mutum yayi nafila kafin sallah magrib
Wa alaikum slm, ya halatta, Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya kwaɗaitar
Read Full Answer →assalamu alikum warahamatullah tambaya na shine idan mutum ya samu raka a daya a Sallah mangariba ya...
Zai tashi ya kawo raka'a ɗaya sura da Fatiha a bayyane, sai yayi tahiya ya sake tashi ya kawo raka'a ɗaya Fatiha zalla. Wallahu Ta'ala A'alam
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam wane lokaci matar da tahaihu yakamata tafara sallah shin lallene harsai tayi...
Wa alaikum slm, ba dole sai tayi kwana 40 ba, idan jinin haihuwar ta ya ɗauke koda a ranar da ta haihu ne zata fara sallah. Dama ai jinin shine yasa a...
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam gawanda yake dawata lalura ga kafa indan yazo alwala shin doline sai yawanke...
Wa alaikum slm, iya inda ke da lalura ne ba zai wanke ba, sauran wajen dole zai wanke
Read Full Answer →Aslm, Alaykum malam ubangiji Allah ya sa agama da duniya lafiya, ya kuma albarkaci zuriya ya jikan i...
Wa alaikum slm warahmatullah, Allah ya amsa addu'a. Da so samu ne duk ya nemi yardar su, idan har abin ba na dole bane, Gara ya hakura domin kowa a ci...
Read Full Answer →ASSALAM ALAIKUM MALAM nine ina son karatun islamiyya amma yanzu kuma aiki ya samu shine iyayena k...
Wa alaikum slm, neman ilimin addini wajibi, babu wani abu da hana wajibcin sa. Idan ba ilimi, bautar Allah ma ba zata karɓu ba. Dole ka samar wa kanka...
Read Full Answer →