Question
assalamu alaikum Mallam Allah ya sakamaku da alheri yabako hakuri damu Mallam menene hukunci Wanda ya asirta ko yabayya karatu acikin safa,I ko wutri shin zaiyi kabli ko ba,adi kokoma babukai ga azumi koma Baga azumi DUK hukunci dayane nagode Mallam ayi hakuri damu
Asked by: sayudi Ibrahim
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alkm slm warahmatullah, Allah ya amsa addu'a. Hukumcin Ƙabli ko Ba'adi duk ɗaya ne a Farilla da Nafila. Wanda yayi haka zai yi sujada koda kuwa a sallan witri ne. Wallahu Ta'ala A'alam
Answered on June 10, 2026
Related Fatwa
mlm tanbayana shine Inabin kudine Anhanani idan Wanda nakebi ya ajiya kudinshi nadauki nawa nayi lai...
Kayi laifi, zaka iya faɗa ma wanda yake jin maganar su domin ya biya ka. Ko kuma ka kaishi kotu
Read Full Answer →aslm malan mutum ne suke soyayya da yarinya sai yafuskaci bazai auretaba sai yanuna surabu itakuma t...
Wa alkm slm Tabbas yayi laifi, yaje ya faɗa wa iyayen ta su zasu raba su
Read Full Answer →Aslm malan menene hukuncin mace datake barin gashinta a waje musali tasa dankwali gashin ta yabayyan...
Wa alkm slm Abinda aka umurci mace shine ta rufe dukkan jikinta kar tabar gashinta a waje sai dai idan tana cikin gida. Nan ma idan ba wani Ajnabi (...
Read Full Answer →Assalamualaikum warahmatullah.kamar yanda aka ce mai jinin ciwo zatai ma ko wace sallah alola.Tambay...
Wa alkm slm Ya hallata tayi nafila da wannan alolan kuma ya halatta tayi jam'in Azahar da la'asar, magriba da Ishai
Read Full Answer →Assalaamu Alaikum wa rahmatullah. Malam a abinda nake ji malamai suna fadi haramun ne miji ya saki m...
Wa alkm slm, Wannan magana itace gaskiyar, haka malamai suka tattauna kuma shine hujjar. Wallahu Ta'ala A'alam
Read Full Answer →ASSALAMUALAIKUM DAN ALLAH MALAM AKWAI KUSKURE AKAN FADIN MAGANA KAMAR MUTANE DAKE CEWA NA DOGARA GA...
Wa alkm slm, tabbas faɗin hakan kuskure ne, kuma Manzo Allah ya ja kunnen wani da taɓa faɗan haka. Sai dai mutum yace: Na dogara da Allah SANNAN na...
Read Full Answer →